Mai Rahama Sadau ke shiryawa a kasar Cyprus?

wata kila ta kai ziyara ne ko kuma taje kasar don hutu

Jarumar fina-finai hausa na masana'antar Kannywood ta sanya alamun tambaya ga kowa kasancewar ta a ƙasar Cyprus.

A cikin hotunan da Pulse hausa ta samu zaku gan inda tauraruwar fina-finan hausa na dandalin kannywood take taya yan Nijeriya mazaunin ƙasar har da dalibai murna a bikin murnar ranar Nijeriya a ƙasar.

ganin hoton muke tambaya; wata kila taje ƙasar domin shirya wani sabon fim bayan shirin RARIYA wanda ta shirya da kanta wanda yayi tasiri a kasuwa.

Ko kuma ta tafi hutu ne ganin ƙasar tana da wuraren hutawa da shakatawa?

Rahama wanda ta samu fitowa cikin sabbin shirin Nollywood TATU da Hakkunde kuma ta samu matsayi a shirin MTV Shuga tana morewa da nasarorin data samu sanadiyar basirar ta a harkan fim.

Ku kasance tare damu domin samun asalin dalilin da ya kai ta ƙasar turai.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Inside the most expensive school in Ghana where kindergarten costs GHc176K a year

Inside the most expensive school in Ghana where kindergarten costs GHc176K a year

Wizkid and Tems among winners at 2022 BET Awards: See the complete list of winners

Wizkid and Tems among winners at 2022 BET Awards: See the complete list of winners

Wizkid records historic win at the 2022 BET Awards

Wizkid records historic win at the 2022 BET Awards

Justice Tanko Muhammad resigns as CJN

Justice Tanko Muhammad resigns as CJN

Top 10 African countries with the most expensive gas prices in 2022

Top 10 African countries with the most expensive gas prices in 2022

'90+34 mins?' - Nigerians react as controversial NPFL game between Katsina United, Remo end 3-2

'90+34 mins?' - Nigerians react as controversial NPFL game between Katsina United, Remo end 3-2

5 things you should never do to please a woman

5 things you should never do to please a woman

When and where to watch Super Eagles of Nigeria vs São Tomé and Príncipe

When and where to watch Super Eagles of Nigeria vs São Tomé and Príncipe

Pulse List: 5 celebrity relationships that never made it to the altar

Pulse List: 5 celebrity relationships that never made it to the altar