Pulse.ng logo
Go

Aliko Dangote Kalli yadda Dangote ya yanka kek na murnar cika shekara 61 a duniya

Yan uwa da abokan arziki  da ma'aikatan kamfanin sa sun taya shi murna zagowar wannan ranar ta haihuwar shi

  • Published:
Aliko Dangote expresses gratitude over birthday wishes play

Aliko Dangote celebrating 61st birthday with Staff at his Lagos office

Jiya talata 10 ga watan Afrilu attajirin dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote ya cika shekara 61 a duniya.

Daya daga cikin kek da aka kera mashi na raya wannan ranar play

Daya daga cikin kek da aka kera mashi na raya wannan ranar

Yan uwa da abokan arziki  da ma'aikatan kamfanin sa sun taya shi murna zagowar wannan ranar ta haihuwar shi.

Ma'aikata da yaran sa sun taya shi murna cika shekara 61 a duniya play

Ma'aikata da yaran sa sun taya shi murna cika shekara 61 a duniya

A cikin wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta an gan yadda shugaban kamfanin Dangote ya yanka kek cikin farin ciki yayin da ma'aikatan sa ke rera masa wakar farin ciki.

Aliko Dangote at 61. Issa partay!#emo#8J+PvA==##

A post shared by Hausa Room (@hausaroom) on

 

Hango yaran sa Halima da amary Fatima a sahun gaba na yan taya murna.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.