Pulse.ng logo
Go

Labari cikin hotuna Kalli yadda Atiku ya tika rawa a bikin auren dan dan matar sa

An shirya kasaitaccen bikin a dakin taro na Madinat Jumeirah hotel dake Dubai

  • Published:
Atiku Abubakar da baki a wajen bikin auren Tony da Whitney play

Atiku Abubakar da baki a wajen bikin auren Tony da Whitney

(Rariya)

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya nuna farin cikin sa yayin auren yaron matarsa wanda aka shirya Dubai.

Ango Tony da amaryar sa Whitney a wajen shagalin bikin su play

Ango Tony da amaryar sa Whitney a wajen shagalin bikin su

(Facebook/Rariya)

Tony wanda yake babban dan dan matar Atiku ya auri amaryar sa Whitney ranar asabar 12 ga watan Afrilu. An shirya kasaitaccen shagalin bikin a dakin taro na Medinat jumeirah hotel.

Baki a wajen taron bikin play

Baki a wajen taron bikin

(Facebook/Rariya)

Daya daga cikin abubuwan da ya faru a wajen taron bikin shine yadda 'Turakin Adamawa' ya tika rawa a idon jama'a da manyan baki da suka halarci taron bikin.

Who knew Atiku Abubakar is a hot stepper? Get it glampa

A post shared by Hausa Room (@hausaroom) on

 

Manyan baki da suka halarci bikin sun hada da sarakunan gargajiya da kuma jaruman masana'antar nishadantarwa ta Nijeriya ciki har da Ramsey Noah da dan wasan barkwanci Ayo makun wanda aka fi sani da.

Mahaifiyar angon ta canza sunanta zuwa Jamila bayan ta sauya addini zuwa musulunci.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.