ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli wani hoton mawaki da iyalen sa da ya birge

Ya wallafa hoton tare da yi ma masoyan sa masu bibiyan shafin sa fatan alheri a madadin sauran iyalen sa.

Shahararren mawakin ya wallafa hoton ne a shafin sa na Instagram mai dauke da matar shi da diyar shi.

"Munai muku fatan alheri yan uwa" mawakin ya rubuta yayin da ya wallafa hoton.

Auren sa da Amina Tijjani, Allah ya albarkace su da samun diyar a cikin watan Febreru na 2018.

Mawaklin dai yana daya daga cikin fitattun mawaka da ake alfahari dasu a arewa kuma ya kan shirya fina-finai na musamman a masana'antar Kannywood.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT