Pulse.ng logo
Go

Azumin bana Kalli hotunan sanda sarkin Kano yake duban watan Ramadan

Hotunan sa sanda yake duba domin neman jinjirin watan azumin ramadan yammacin ranar laraba a fadar sa dake Kano.

  • Published:
Mai martaba sarkin kano kenan yayin da yak duban watan ramadan play

Mai martaba sarkin kano kenan yayin da yak duban watan ramadan

Mai martaba sarkin kano, Alhaji Muhammad Sanusi na biyu ya jagoranci al'ummar sa wajen duban watan azumi.

Hotunan sa sanda yake duba domin neman jinjirin watan azumin ramadan yammacin ranar laraba a fadar sa dake Kano.

An gano jinjirin watan a yankunan jihar Sokoto da Zamfara da Gombe da Niger da Rivers.

Mai martaba sarkin kano kenan yayin da yak duban watan ramadan play

Mai martaba sarkin kano kenan yayin da yak duban watan ramadan

Sarkin musulmai mai alfarma Alhaji Abubakar Sa'ad na uku ya tabbatar da ganin watan a cikin sanarwar da yayi daren ranar laraba.

Banda Nijeriya, sauran kasashen musulmai sun tashi da azumi yau.

Sai dai a wasu yankunan kasar jamhoriyar Nijar da Ghana an fara azumin tun ranar laraba 17 ga wata.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.