Pulse.ng logo
Go

Ali Jita Kalli bidiyon wakar 'Nana Fatima' na fasihin mawaki

Mawaki mai zazzakar murya Ali Jita ya fitar da sabon bidiyon wakar shi mai taken 'Nana Fatima'.

  • Published:

Mawaki mai zazzakar murya Ali Isa Jita ya fiytar da bidiyon kayataccen wakar sa mai taken 'Nana Fatima'.

Mawakin ya saki bidiyon ne ranar talata 11 ga wata.

Wannan shine aikin farko da zai fitar bayan dawowar sa daga kasa mai tsarki inda ya tafi aikin hajji tare da sauran alhazai.

Ga masu suna "Fatima" wanan wakar ta daukaka darajar su duba da kirarin da mawakin yayi cikin baitutukan wakar.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement