Dalibin kwalejin shari'a na jihar Jigawa yayi ma budurwarshi yankan rago bayan taki zubar da cikin shege da ta dauka

A bisa rahoto, dalibin mai shekaru 22 yayi ma budurwar yankan rago bayan ta ki amincewa ta zubar da cikin shege da ta dauka masa

A bisa rahoto, dalibin mai shekaru 22 yayi ma budurwar yankan rago bayan ta ki amincewa ta zubar da cikin shege da ta dauka masa.

Da misalin karfe 9 na daren ranar asabar 24 ga watan Maris Isma'il ya tafi da ita Salamatu saman mashin zuwa bayan gari inda ya aikata mummanar aiki.

A labarin da jaridar Premium Times ta fitar, Isma'il da da marigayan sun kwashi sama da shekara 8 suna soyayya da yakinin yin aure.

Yayin da yake amsa tambayoyi, mai laifin ya bayyana cewa tun cikin tana wata uku suka yi kokarin zubar da ita sai dai basu samu nasara ba, daga baya bayan cikin ta kai wata biyar ya kuma bukaci ta da ta kara gwadawa a karo na biyu, sai ita Salamatu taki amincewa.

Bisa wannan dalilin ya dauki mataki kashe ta.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

Bolton's new 'Jay-Jay Okocha' wants to represent Nigeria ahead of England

Bolton's new 'Jay-Jay Okocha' wants to represent Nigeria ahead of England

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Travel & Tourism: Here are the top 10 most developed countries in Sub-Saharan Africa

Travel & Tourism: Here are the top 10 most developed countries in Sub-Saharan Africa

Peter Obi: How many parties could a man join in his lifetime? – Sowore

Peter Obi: How many parties could a man join in his lifetime? – Sowore

Ireti Doyle recounts how Adesua Etomi stepped in when her daughter was bullied in school

Ireti Doyle recounts how Adesua Etomi stepped in when her daughter was bullied in school

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

BREAKING: Abba Kyari escapes murder in Kuje prison

BREAKING: Abba Kyari escapes murder in Kuje prison