“Nayi murabus don hukuma ta cigaba da bincike” inji tsohon kakakin majalisar dokoki na Kano

Na tuhurma Rurum da amsar miliyan N100 daga wani dan kasuwa wadda ake zaton cewa Dangote ne

Alhaji Kabiru Rurum

Kakakin majalisar dokoki na jihar Kano kabiru Rurum wanda yayi murabus ranar litinin 3 ga watan Yuli bisa ga zargin cin hanci da rashawa yace ya sauka ne don kare mutuncin shi da kuma ba hukuma damar cigaba da bincike.

Ana zargin Rurum da amsar miliyan N100 daga wani dan kasuwa wanda ana tunanin Dangote ne don dakatar da tuhumar sarkin Kano Muhammad Sanusi.

Mun samu labari cewa shi kakakin bai raba kudin tsakanin sauran yan majalisa shiyasa aka tona asirin shi.

Kakakin ya yi watsi da zargin inda ya kara da yin barazanar kai karar gidan labarai da ta fallasa wannan rahoton.

Ranar litinin 3 ga watan Yuli ne ya kaddamar da takardar murabus ma sauran yan majalissa inda mataimakin shi Ibrahim Chidariof ya gabatar.

Bayan amincewa da yin murabus, yan majalisar sun zabi shugaban masu rinjaye Alhaji Abdullahi Atta a matsayin sabon kakakin majalisar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

6 foods to add to your diet if you want a bigger butt

6 foods to add to your diet if you want a bigger butt

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

UPDATED: Many feared killed as explosion rocks Kano

UPDATED: Many feared killed as explosion rocks Kano

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023