Pulse.ng logo
Go

Labaran Kannywood Jarumi Ibrahim Maishunku ya samu karuwa

Jarumin ya sanar da haka a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instgram tare da hoton yar jaririyar

  • Published:
Ibrahim Maishunku play

Ibrahim Maishunku

(Instagram/maishunku)

Shahararren jarumin masana'antar fina-finan hausa ta Kannywood Ibrahim Maishunku ya samu karuwar diya mace.

jarumin ya sanar da haka a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instgram tare da hoton yar jaririyar ranar lahadi 8 ga wata Afrilu.

Jarumi ya samu karuwar diya mace play

Jarumi ya samu karuwar diya mace

(Instgram/maishunku)

Wannan ita ce ta uku cikin yaran da Allah ya albarkaci jarumin da samu auran sa da uwardakin sa Hajiya Zainab.

Allah shi raya.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.