Pulse.ng logo
Go

Ina mage take? Kalli yadda ma'aikacin filin jirgin sama na Abuja yake kece raini da wasu beraye da suka addabe su

Yayin da yake nuna bajintarsa wani abokin aiki sa na daukar bidiyon yadda abubuwam suka kaya.

  • Published:

Wani ma'aikacin filin jirgin sama na Abuja yayi na maza inda ya tunkari wasu beraye biyu da suka addabin wajen aikin sa.

kamar yadda bidiyon ya nuna, ma'aikacin filin jirgin ya tunkari berayen a ban daki da sanda da niyar halaka su.

Airport staff seen battling with two rats, today, in Abuja. : Soji

A post shared by Instablog9ja (@instablog9ja) on

 

A cikin bidiyon wanda Instablog9ja ta wallafa a shafin ta ta Instagram ranar alhamis 10 ga wata, za'a gan yadda jami'in ya jajirce wajen kashe berayen.

Yayin da yake nuna bajintarsa wani abokin aiki sa na daukar bidiyon yadda abubuwam suka kaya.

Daga karshe dai yayi nasarar kashe daya daga cikin berayen yayin da na biyun ya samu ya tsira daga sandar shi.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.