Pulse.ng logo
Go

Goman karshen Ramadan Hanyoyi 10 da zasu taimaka wajen cinma manufar yin Itikafi

  • Published:

Idan kuna tunani kebancewa a dakin Allah domin yin ibada a cikin goman karshen wannan wata mai albarka ta hanyar itikafi, ga wasu abubuwa 10 da zai taimaka wajen cinma wannan manufar.