Pulse.ng logo
Go

Adon gani Hafsa Idris yar kwalisa ta birge cikin wadanan hotuna

Wata kila ganin wadanan hotunan zai kawo farin ciki ga fuskar mai kallo.

  • Published:
play (Instagram/official_hafsaidris20)

Tauraruwar Kannywood Hafsa Idris ta dauki hankalin jama'a da adon ta.

Jarumar ta wallafa hotunan inda tayi kwalliya mai birgewa. Kamar yadda muka gani jarumar tayi adon ne gagabanin tafiyar ta wani biki da aka gayyace ta.

play (Instagram/official_hafsaidris20)

play (Instagram/official_hafsaidris20)

Hotunan dai sun birge kuma masoyan ta da ma'abotan shafin ta na Instagram sun kasa boye abun dake ran su.

Wata kila ganin wadanan hotunan zai kawo farin ciki ga fuskar mai kallo.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement