ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli sanda Gwamnan kano ya jagoranci wasu mata wajen shiga musulunci (Bidiyo)

Gwamnan ya jagoranci wasu maguzawa wadanda suka amshi musulunci a masallacin gidan gwamnatin jihar

Matan wanda aka bayana cewa maguzawa ne mazaunin jihar, sun amshi kalmar shahada yayin gabatar tafsiri a masallacin zauren gidan gwamnatin jihar.

An samu bidiyon yadda lamarin ya faru daga babban mai yi ma gwamnan hidima kan kafafen sada zumunta, Abubakar Aminu Ibrahim.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT