ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamna yace sabbin malamai sun fadi wajen rubuta wasikar samun aiki

Gwamnan yace malamai sun tsallake jarabawan da aka shiryawa masu ta barauniyar hanya amma basu samu nasarar samun aiki sakamakon gwajin da aka yi masu na rubuta wasika amincewa da fara aikin koyarwa

Gwamna yayi wannan ikirarin a wata muhadara da wata cibiyar cigaban al'umma ta hada a garin Abuja ranar alhamis 8 ga wata.

Gwamnan yace malamai sun tsallake jarabawan da aka shiryawa masu ta barauniyar hanya amma basu samu nasarar samun aiki sakamakon gwajin da aka yi masu na rubuta wasika amincewa da fara aikin koyarwa Sabbin malamai sun gaza rubuta wasika amincewa da aiki bayan an sanar dasu  cewa sun samu aikin.

Kan wannan hukumar gwamnatin dake tantance su ta yi masu sallama.

ADVERTISEMENT

Gwamna dai ya sha alwashi samad da ingantacciyar cibiyoyin koyar da ilimi a jihar tare da kwarerun malamai don bayar da ilimi managarta ga al'ummar jihar.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT