ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamna Kashim Shetima ya sauke majalisar sa

Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Usman Jidda-Shuwa, ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata 25 ga watan Satumba.

Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Usman Jidda-Shuwa, ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata 25 ga watan Satumba.

Sanarwar ta umarci kwamishnonin da suyi gaggawa wajen mika ikon ma'aikatar da suke jagoranta ga sakataren din-din-din na ma'aikatun kafin ranar 28 ga watan Satumba.

Gwamnan yayi ma kwamishnonin godiya tare da jinjina masu bisa rawar da suka taka wajen ganin an samu cigaba karkashin gwamnatin sa.

Ya kuma yi masu fatan alheri su da sauran jama'a da suka mara masu baya wajen aiwatar da ayyukan su a ma'aikatar da suka rike.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT