ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamna yana tasbîhi game da bikin ranar haifuwansa

ʼƳan kasuwa da masu wucêwa, sun fito da yawa bisa nuna yabon Gwamna. Ya raba musu kuɗi da masan turawa.

___5795709___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5795709___2016___11___22___16___Fayose5

Fayose da tawâgarsa sun kutsâ wasu titunan babban gari da abubuwa kamar kuɗi da masan turawa (waton Cake).

An rarraba ma mazauna kayaki a lokacin da sun fito domin su yi murna da Gwamna.

Wakilin Gwamna Fayose, Lere Olayinka, ya tura hotunan biki akan shafin Facebook.

ADVERTISEMENT

Cikin waɗanan hotuna, an nuna mata, ʼƴan kasuwa, da masu wucêwa a yayín da sun kirâ Gwamna da sunan barkwanci "Oshoko!" "Oshoko!" Bayan haka, sun shiga layi domin kárɓan kyatuttuka na bikin tunawa da haifuwan Gwamna.

Da yake jawabi akan karimcin sa, Fayose ya ce:

"Ina nuna ma mutane cêwa, ina ƙaunan su sossai. Ba za mu zauna da jin daɗi, yin shagali, da shan niʼima cikin ɗakunan gidan Gwamnati kawai. Yá kamata mu tuna da mutanen mu.

A ranar bikin tunawa da haifuwana, na ƙarɓi kyaututtuka da yawa kamar doya, shanaye, shinkafa, masan turawa, da sauransu.

Abinci nawa nake iya canyewa? Sutura nawa nake iya sanyowa?

ADVERTISEMENT

"Alʼada na ne in koma cikin jamaʼa, dâbà, da kuma tituna domin raba abubuwa ga waɗanda sun sanya ni akan kujeran Gwamna. Wannan salo na ne, haka aka hallitan. Sai dai bikin wannan shekara yana da fadada sossai.

Mun motsa daga jamsin zuwa jamsin domin tabattar da cêwa kusan mutane ɗari biyar sun samu ɗan kyauta daga biki."

"Idan ka taimaki mutáne da yawa, rayuwanka zai kyautata yau da gobe. Waɗannan mutane basu da damar zuwa fadar Gwamna domin neman kwangila da taimako.

Ba za a bari su shiga, sai dai Gwana ya bar niʼimar offishinsa domin haɗuwa da jamaʼa akan tituna. Abinda nake nufi kenan.

"Wannan mutane, sun ɗauke mu aiki. Bai kamata mu rabu dasu. Wajibi ne mu cî gaba da basu goyon bayan mu kullum".

ADVERTISEMENT

Ga hotunan biki a sama.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT