Pulse.ng logo
Go

Zaben fidda gwani Honarabul Gudaji ya lashe zaben APC na sake tsayawa takarar kujerar majalisa

Dan majalisar kuma dan-amutun shugaba Buhari ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben fidda gwani da jam'iyar ta gudanar a gundumar sa.

  • Published:
Women should serve under men in politics because they'll mess up, says lawmaker play

Gudaji Kazaure

(Youtubr/Enjoy Chuks)

Join the "sabi" clique. Don't miss a thing, get the latest updates to fuel your conversation daily

By signing up , you agree to our Privacy Policy and European users agree to the data transfer policyThank You! You have successfully subscribed to receive pulse.ng daily newsletter.

Shahararren dan majalisar wakilan tarayya, Honarabu Gudaji Kazaure, ya lashe zaben tsayawa takara karkashin jam'iyar APC.

Dan majalisar kuma dan-amutun shugaba Buhari ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben fidda gwani da jam'iyar ta gudanar a gundumar sa.

Honarabul Gudaji ya samu kuri'u  693 a zaben da aka gudanar na zama gwanin APC.

Zai sake neman wakiltar yankin KAZAURE/GWIWA/RONI/YANKWASHI a majalisar tarayya a zaben 2019.

Ga yawan kuri'u da saura abokan takarar sa suka samu kamar haka;  Muhammed Alhassan ya samu 372, Kabiru Ahmad Roni ya samu  84, Abdullahi mainasara  wanda ya samu 45, sai Nura Ibrahim  wanda ya samu kuri'u 18.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement