Shugaba Buhari ya nuna takaici yayin da gwamnan jihar ya ziyarci inda lamarin ya faru

Shugaban yace gobarar yana daga cikin hadura mafi muni da ya faru a kasar kwana-kwanan nan

Sama da motoci 50 suka kama da wuta a lokacin da motar makare da mai ta kufce, sannan man da take dauke da shi ya malale a kan titi.

Mummunar gobarar ya faru ne  yammacin ranar alhamis yayin jama'a ke zirga-zirga bayan da burkin motar ya katsare a daidai gadar Otedola dake nan jihar Legas.

A sakon da ya fitar, shugaban ya nuna nuna bakin cikin sa sakamakon gobarar da ya haifar da asarar dukiyoyi da rayuka.

"Abun takaici, wannan ya zamanto daya daga cikin hadura mafi muni da ya faru a kasar kwana-kwanan nan"shugaban yace.

Shugaban yayi ma gwamnatin jihar tare da al'ummar ta jaje tare da yin kira ga ma'aikata da jami'an hukumar agaji da su yi iya bakin kokarin su wajen rage radadin da gobarar ya haifar.

Daren ranar da gobara ya faru shima gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, ya kai ziyara dai-dai titin da mummunar lamarin ya faru domin ganin illar da gobarar ya haifar tare da taya al'ummar da gobarar ta ratsa jaje.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

5 kinds of noises women make when enjoying lovemaking

5 kinds of noises women make when enjoying lovemaking

Why older men date younger women: Here are 5 real reasons

Why older men date younger women: Here are 5 real reasons

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

5 things you need to know about Monkeypox

5 things you need to know about Monkeypox

Here are the top 10 African countries that smoke the most cannabis

Here are the top 10 African countries that smoke the most cannabis

Why do single women find married men attractive for relationships?

Why do single women find married men attractive for relationships?

New video shows Wizkid, Ayra Starr jamming to a song in the studio

New video shows Wizkid, Ayra Starr jamming to a song in the studio

I spent N30 million of my money, producers couldn't afford me -  Caroline Danjuma on RHOL

I spent N30 million of my money, producers couldn't afford me - Caroline Danjuma on RHOL