Pulse.ng logo
Go

Gasar Karatun Al-Kur’ani Nasarar da yan Nijeriya suka samu a gasar musabakar Kur’ani da aka gabatar a kasar Saudiyya

Sun nuna hazaka wajen samowa kasar nasara a gasar wanda aka gabatar a birnin Makkah

  • Published:
Yan Nijeriya sunyi gaggarumin nasara a gasar Musabakar Kur'ani play

Yan Nijeriya sunyi gaggarumin nasara a gasar Musabakar Kur'ani

Wasu yan Nijeriya biyu sunyi gaggarumin nasara a gasar musabakar Qurani da aka kammala ranar ranar laraba 11 ga watan Octoba.

Dan jihar Zamfara Ustaz Faisal Muhammad Auwal wanda ya wakilce Nijeriya a mataki na Hizufi 60 da tafsir ya samu nasarar zamowa na biyu a duniya a gasar.

Faisal Muhammad Auwal daga jihar Zamfara ya zamo na biyu a matakin Hizufi 60 da tafseer a gasar Kur'ani ta duniya play

Faisal Muhammad Auwal daga jihar Zamfara ya zamo na biyu a matakin Hizufi 60 da tafseer a gasar Kur'ani ta duniya

 

Hakazalika shima Albashir Goni Usman dan jihar Borno yaci nasara zamowa na biyu a duniya inda ya wakilce Nijeriya a matakin Hizufi 60.

Albashi Gonu Usman daga jihar Borno yazo na biyu a matakin hizufi 60 a gasar play

Albashi Gonu Usman daga jihar Borno yazo na biyu a matakin hizufi 60 a gasar

 

Muna taya su murna kuma hakika wannan gaggarumin nasara abun farin ciki ga duk yan Nijeriya.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.