Jirgin yan wasan Saudiya ya kama da wuta a sararin samaniya

Hakan ya faru ne yayin da suke kan hanya zuwa garin Rostov-on-dov gabanin wasan su na biyu da Uruguay.

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, jirgin ya kama da wuta sakamakon wani matsala da injin dinta ya fuskanta.

Hakan ya faru ne yayin da suke kan hanya zuwa garin Rostov-on-dov gabanin wasan su na biyu da Uruguay.

Sai dai babu gobarar ya shafa daga cikin yan wasan.

Shugaba hukumar kwallo kafa na Saudiya, Ahmad Al Harbi ya bayyana cewa babu abun da ya samu yan wasan kuma suna cigaba da shirya ma wasan su na biyu.

Kamar yadda daya daga cikin yan wasan ya shaida wa yan jarida, jirgin ya sauka lafiya bayan lamarin da ya faru.

Ya kara da cewa da farko dai hankali su ya tashi amma daga baya sun gode wa Allah bayan da suka sauka ba tare da wani illa ba.

Saudi Arabia zata fafata da Uruguay ranar Laraba wasan su na biyu a gasar bayan Rasha ta lallasa su da kwallaye 5 a raga wasan su na farko.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

The metaverse could contribute $40 billion to sub-Saharan Africa’s economy in its first decade, according to a new report

What to do when someone says they want s*x without commitment

Beer Barn says deployed policemen couldn’t save David Imoh from mob

Sperm colour: Here's why your semen colour changes and what it means

For men only: Seven natural ways to last longer in bed

Court throws out Nnamdi Kanu’s bail application