ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Farashin kudin fom din neman takara a PDP da APC

Ga yadda masu niyar tsayawa takara karkashin jam'iyar APC da PDP zasu siya fom din takara.

Idan akwai mai anniyar tsayawa takarar a zaben karkashin jam'iyar APC ko PDP tp ga farashin takardar neman takara na ko wace kujera.

Kudin takara a PDP

Babban jam'iyar adawa ta sanar da fara sayar da takadar takara ranar 28 ga watan Agusta.

ADVERTISEMENT

Kamar yadda sanarwar da jam'iyar ta fitar ga farashin aniyar tsayawa da kuma fom din takara kamar haka:

Takarar shugaban kasa - N12,000,000

Takarar gwamna - N6,000,000

Takarar majalisar dattawa - N4,000,000

Takarar Majalkisar wakilai na tarayya - N1,500,000

ADVERTISEMENT

Takarar majalisar jiha - N600,000

PDP ta daga ranar mika fom din da aka cika na yan takara daga shida ga watan Satumba zuwa sha day ga watan Satumba.

Kudin takara a APC

Jam'iya mai mulki ta sanar da fara sayar da fom din takara ranar laraba 5 ga watan Satumba.

Ga yadda kudin takara karkashin jam'iyar take kamar haka;

ADVERTISEMENT

Takarar shugaban kasa - N45,000,000

Takarar gwamna - N22,500,000

Takarar majalisar dattawa - N7,000,000

Takarar Majalisar wakilai na tarayya - N3,850,000

Takarar majalisar jiha - N850,000

ADVERTISEMENT

Duk da cewa wata kungiya ta dauki matakin siya ma shugaba Buhari fom din tsayawa takara, yan kasa na cigaba da cece-kuce game da tsadar takardar karkashin APC.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT