ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Sananen mai garkuwa da mutane ya amince da laifin shi

Ya tabbatar da haka a gaban kotu ranar laraba 30 ga watan Agusta

Kasurgumin mai garkuwa da mutane Chukwudumeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans ya nemi kotu da sassauta hukunci don ya amince da laifin da ake zargin sa dashi.

Evans ya amince da zargin laifuffuka guda biyu da ake tuhumar sa dashi a gaban kotu dake Ikeja na jihar Lagos ranar laraba 30 ga watan Agusta 2017 tare da wasu abokanan aikin shi.

Mai sharia Hakeem Oshodi ya bada umurni na a kule Evans a kurkukun Kirikiri har sai ranar 19 na watan Octoba da za’a kara zama a kotu.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT