Pulse.ng logo
Go

Don Wani Gwamnatin tarayya ta rusar da katafaren gidan gawurtacen dan ta'adda

Gidan kirar irin ta zamani kuma wanda aka gina da miliyoyin kudin ya koma fili sanadiyar dandazo da masu rushe-rushe suka yi ma ginin

  • Published:
Ginin kenan kafin a rushe play

Ginin kenan kafin a rushe

(Twitter)

Gwamnatin tarayya ta rusar da katafaren ginin gidan gawurtacen dan ta'adda Igwedibia Johnson wanda jami'an tsaro suka kashe kwanan baya a jihar Enugu.

The moment kidnapper’s multi-million naira mansion came crashing down play

Don Wani's mansion reduced to rubble in Omogu, Rivers

(Twitter)

 

A rahoton da jaridar Punch ta fitar, an rusar da ginin har ta koma fili sanadiyar dandazo da aka yi ma ginin ranar 9 ga wata 2018.

Shekau ya fitar da sako a cikin faifan bidiyo (Bidiyo)

Ginin gidan kenan kafin a rushe play

Ginin gidan kenan kafin a rushe

(Twitter)

 

A bisa labari jami'an tsaro sun garwayen harabar ginin domin tabbatarb da tsaro yayin da masu aiki ke iya bakin kokarin su wajen kurmushe ginin.

An rushe gidan Don wani play

An rushe gidan Don wani

(Twitter)

An rushe ginin gidan tsageri play

An rushe ginin gidan tsageri

(Twitter)

General Don wani kamar yadda aka fi sanin shi dashi ya gamu da ajalin shi ne yayin da gamayar sojoji da yan sandan farar hula suka kai mashi harin bazata a jihar Enugu.

Don waney mai shekaru 34 yana daya daga cikin tsegerun Neja delta dake addabar al'umma a yankin kudancin kasa.

Rahotannin sun nuna cewa shi ya gudanar da hari ranar murnar shiga sabuwar shekara a wata coci dake Omoku na jihar Ribas wanda yayi sanadiyar mutuwar mutum 17.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.