ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gwamna Yahaya Bello yana ma sanata gargaɗi

Melaye na iƙirari cewa harin da yan mahara suƙa ƙai mai da sa hannun gwamnan ne.

Gov Yahaya Bello of Kogi State has been criticized for running his State poorly

Gwamnan jihar kogi Yahaya Bello ya ba senata Melaye gargadi bisa ga zargin da senatan ƙeyi na cewa da sa hannun shi a ciƙin harin da mahara suka ƙaimai ranar litinin.

Senatan mai waƙiltar yanƙin Kogi maso gabas a yayin da yaƙe ganawa da magoyan bayan shi a wani taro da yayi a Kogi state polytechnic ne riƙici na faru inda mutum daya ya rasa rai.

Melaye ya bayyana ta hanya kafar sadarwan shi na twitter da instagram cewa gwamnan na  da hannu ciƙin harin da aka ƙaimai.

Gwamnan ya mayar da martani ta hanyar kaƙaƙin shi inda yace, yana mai matuƙar baƙin ciƙi game da abun da ya faru ƙuma yana ƙira ga matasa da daliban makaranta da su ƙwantar da hanƙalin su, su kasance masu bin doƙa kada su zartar da huƙunci a hannun su dangane da barazanar ƙisa ko rashin tsaro inda yace zai dauƙi duƙ wani mataƙi na tabbatar da tsaro.

ADVERTISEMENT

Gwamna yayi kira ga matasa da dalibai dake jihar da su yi ƙunnen kashi kuma su ƙaurace gurbatattun yan siyasan jihar wanda basu da wani manufa illa neman yanda zasu taimaƙa ma kansu da siyasan su.

A karshe gwamnan yace yana ƙira ga huƙuma da su dau mataƙi ta hanyar taƙaddama dan tabbatar da irin wannan bai hauƙu ba.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT