ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dan majalisar dattawa mai wakiltar jihar Bauchi ya rasu

Ya rasu ne safiyar ranar asabar 17 ga watan maris 2018 a garin Abuja bayan wata gajeruwar rashin lafiya da yayi

Dan majalisar dattawa mai wakiltar jihar Bauchi Ali Wakili ya rasu.

Ya rasu ne safiyar ranar asabar 17 ga watan maris 2018 a garin Abuja bayan wata gajeruwar rashin lafiya da yayi.

Kamar yadda rahotannin suka bayyana sanatan ya sume ne a gidan shi dake yankin Gwarinpa a garin Abuja kuma daga bisani bayan an tafi dashi asibiti likitoci suka tabbatar da mutuwar sa,

Dan majalisar dai kafin rasuwar sa shine shugaban kwamitin gyaran fuska kan talauci.

ADVERTISEMENT

Ya rasu yana da shekaru 58 a duniya.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT