Pulse.ng logo
Go

Da dumi-dumi Cristiano Ronaldo yayi bankwana da Real madrid ya koma Juventus

Fitaccen dan wasan zai koma Juventus da taka leda bayan shekara 9 da taka leda a Real madrid

  • Published: , Refreshed:

Gwarzon kungiyar Real Madrid , Cristiano Ronaldo, yayi bankwana da kungiyar bayan shekara tara da taka leda a kungiyar.

Fitaccen dan wasan ya koma kungiyar Juventus ta kasar Italiya ranar talata 10 ga watan Yuli.

Italian Serie A Juventus side have completed the signing of Cristiano Ronaldo from Real Madrid on Tuesday, July 10 play (Marca)

 

Wannan labari ya fito bayan sanarwar da zakarun kasar Italiya suka yi na cewa zakaran turai na dawo daga cikin yan wasan tawagar ta.

Kungiyar ta siya dan wasan a kan kwantiragi na pam miliyan 88 wanda zai kai tsawon shekara hudu.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement