ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Babu ruwan sojoji da harkan siyasa - inji Buratai

Buratai ya zayyana haka a jihar Enugu yayin kaddamar da wata kafar na’urar fitar da tsarkakakken ruwa wanda jami’an sojoji na 82 division suka gina a barikin sojoji dake jihar Enugu.

President Muhammadu Buhari

Babban hafsan rundunar sojoji na kasa Tukur Buratai ya nanata cewa rundunar sojoji na kasa basu da burin shiga al’amuran da ya shafi siyasa.

Buratai ya bayyana haka ranar laraba 12 ga watan Yuli a jihar Enugu yayin kaddamar da wata kafar na’urar fitar da tsarkakakken ruwa wanda jami’an sojoji na 82 division suka gina.

An ruwaito Buratai yana cewa, “”.

Game da na’urar da aka gina, janar Buratai yana sa ran cewa na’urar wanda ke iya samar da lita miliyan daya na ruwa a ko wani rana zai taimaka wajen magance matsalar rashin ruwa da jihar ke fama da ita.

ADVERTISEMENT

Manyan baƙi da suka halarci bikin ƙaddamar da na’urar sun hada da gwamnonin jihar Enugu da Ebonyi Ifeanyi Ugwuanyi da Dave Umahi. Gwamnan  jihar Anambra Wilie Obiano ya turo mataimakin sa Nkem Okeke ya wakilce shi

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT