ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba ya kasa halarta taron FEC, so uku a wata ɗaya

Buhari ya kasa kasancewa a taron sati, tun Afrilu 12, ya jawo fargaba cewa ya sake rashin lafiya.

Nigerian President Muhammadu Buhari addresses members of his cabinet in March after returning from London where he underwent treatment for nearly two months for an undisclosed ailment

Taron a halin yanzu na ƙarƙashin shugabancin mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo.

Wani majiya daga shugabanci a ranar talata, Mayu 2, ya ce Buhari zai sarrafa taron yau.

Komai a yanzu na a shirye domin Shugaba ya sarrafa taron gobe (yau, na taron FEC. ina iya tabbatar maku cewa Shugaba zai je ɗakin taron majalisa domin taron FEC gobe (yau) majiyan ya ce.

Buhari ya kasa kasancewa a taron sati-sati tun Afrilu 12, ya jawo fargaba cewa ya koma rashin lafiya.

ADVERTISEMENT

Rashin kasancewar Shubaga daga taron Afrilu 12, shine na farko tun dawowar sa a Maris 10 zuwa Nijeriya daga hutun duba lafiyarsa da ya je na kwana 49.

Da ya dawo, Buhari ya ce, bai tuna ya taɓa irin wanan rashin lafiyar ba a dukkan rayuwarsa.

Duk da haka, ministan bayanai, Lai Muhammad, bayan taron Afrilu 12, ya ƙaryata cewa Shugaba ya koma rashin lafiya.

“Shugaban ƙasa bai koma yin rashin lafiya ba, Shugaba na kula da sauran lamurra, ya kalla tsare-tsaren taron, kuma ya yanka shawarar cewa mataimakin sa ya jagoranta taron. ba sabon abu bane maitaimakin shugaba ya jagoranta taron FEC ba," Mohammed ya ce.

Ruwaito,Buhari ya koma soke taron Afrilu 19, amma shugabancin ta bayyanan cewa ba a riƙe taron ba saboda hutun Easter.

ADVERTISEMENT

Bayan rashin kasancewar Buhari a taron Afrilu 26, Mohammed ya ce Shugaba ya kasa kasancewa a taron saboda ya na son hutawa, kuma zai fara irin wannan ayyukan daga gida.

Mohammed ya ce Shugaba Ya ce "A ƙyale shi ya huta, kuma mataimakin sa ya jagoranta taron."

Shugaba Buhari ya ce a kawo dukkan jerin takardun da ke kan tebur ɗin sa zuwa gida domin ya duba su." Ministan ya ce.

Shugabanci ta maimaita ƙaryata rahotanni cewa Shugaba ya koma rashin lafiya, Kakakin Shugaba, Garba Shehu ya tabbaci ƴan Najeriya cewa babu amfanin fargaba tare da lafiyar Shugaba.

Matar Buhari, Aisha, a ranar Talata ta koma cewa, kalubalen lafiyar mijin ta bai yi munin yadda mutane ke tunanin ya yi ba.

ADVERTISEMENT

Yayin, Shahararren Lauya, Femi Falana da sauran masu gwagwarmaya sun shawarci Buhari ya je duba lafiyarsa da gaggawa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT