ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba ya gana da gwamnoni a London

Kwanan baya mukaddashin shugaban ƙasa ya bayyana cewa shugaban yana warwarewa kuma yana gab da dawowa kasa

___7041939___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___7041939___2017___7___24___18___buhari+and+governors

Shugaba muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam’iyar APC.

Shugaban ya gana da su a Abuja house dake London inda yake jinya a ranar lahadi 23 ga watan Yuli.

Fadar shugaban suka sakar da wannan sanarwa a shafin ta na twitter;

“Shugaba ya tarbi tawagar gwmnonin APC da shugabannin jam’iyar a dake London yau”

ADVERTISEMENT

“Shugaban ƙasa yana ma yan kasa fatan alheri kuma zai dawo kasa idan liƙitoci suka sallame shi”.

A baya mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyan cewa shugaban yana samun sauki kuma ba da jimawa zai dawo ƙasar.

Wannan shine hoto na farko da aka samu na shugaban bayan tafiyar sa wajen neman saukin rashin lafiya da yake fama da ita.

Bayan dawowar sda na farko a watan Maris shugaban ya sanar cewa bai taba irin rashin lafiyan da yake fama da ita a rayuwar shi.

Tunda ya koma dai mukaddashin sa ke maye gurbin sa wajen gabatar da ayyukan mulkin kasa.

ADVERTISEMENT

A dai dai wannan lokacin ne shugaban ƙungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya sanar manema labarai cewa shugaban ba zai dawo daga tafiyar sa zuwa ƙasar Birtaniyya.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT