Pulse.ng logo
Go

Buhari Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi Daura don bikin sallah

Fadar shugaban kasa ta sanar cewa Buhari zai yi hutun bikin sallah a gidan shi dake Daura

  • Published:
Buhari yayin da ya sauka Katsina play

Buhari yayin da ya sauka Katsina

Shugaba Muhammadu Buhari ya iso garin Daura dake jihar Katsina don gabatar da bikin babbar sallah.

Fadar shugaban kasa yta sanar da haka a shafin ta na twitter ranar laraba 30 ga watan agusta tare da hotuna mai nuna isowar sa Daura.

gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari tare da sarkin Katsina da na Daura suka tarbi shugaban yayin da ya iso Katsina

Shugaban zai yi bikin sallah ya Daura play

Shugaban zai yi bikin sallah ya Daura

President Buhari arrives Daura for Sallah holiday play

President Buhari arrives Daura for Sallah holiday

(Presidency)
Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement