ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Aisha Buhari ta koma London don ganin mijinta

an samu labari cewa uwargidan tana kasar Ingila a halin yanzu

First Lady, Aisha Buhari

Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta koma London ganin shugaba Muhammadu Buhari

A labarin da Daily sun suka fitar, Aisha Buhari na kasar ingila a halin yanzu kuma tana tare da shugaban a Abuja house dake birnin Landan.

Mun samu labari daga wani majiya a fadar shugaban kasa wanda ya shaida haka.

Majiyan yace “ a sati biyu baya uwargidan ta ziyarci shugaban kuma a halin yanzu tana tare dashi”

ADVERTISEMENT

“Ai baza a iya hana uwargida da ganin mijinta. Wasu mutane na neman bata sunan uwargida a idon jama’a”

Game da jita-jita da ke yaɗuwa na cewa shugaban yana fama da tabuwar hankali an shaida cewa wannan batun bai da tushe kuma hakika shugaban yana warwarewa.

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma kasar ingila cikin watan Mayu domin jinyar rashin lafiya da yake fama da ita.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT