ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

ʼƳar Ɓautan Ƙasa tana buƙatán Taimako domin cizon karnuka na Kocinʼta

Watá ʼƳar bautaʼn ƙasa, ta na buƙataʼn Taimako na ʼyan Najeriya domin karnikaʼn kociʼn ta sun cijê ta.

ʼƳar Ɓautan Ƙasa tana buƙatán Taimako domin cizon karnuka na Kocinʼta

Kamar yanda aka ji labari daga jeridaʼn Punch, bayan wannan cizo ya faru, ita Okoro, ʼƴar mata mai shekara ashirin da takwas, ta na kuka da hawàye domin buƙataʼn taimako na mutanen Najeriya gabá ɗaya. Hùkumá mai kula dá mátàsá masu bautaʼn ƙasa a Najeriya, da kuma kamfaniʼn da Okoro ta ké aiki, sun ƙyále ta a cikin wannan hali.

Mun sami labari cewá karnuka masu girma guda ukku sun kai ma Okoro cízô mai zafi da zurfi a cikin gidan ƙociʼn ta mai suna Farfesa Klem Imananah. Bayan wannan cizo wanda ya faru a rana na biyar ga watan Disamba, a cikin shekara 2015, Farfesa Klem tare da Hukumar ʼƴan bautaʼn ƙasa, sun yi watsí da Okoro.

Okoro tana cikin kashì na farko ga masu butaʼn ƙasa a cikin shekara 2015. Ta na da lamba kamar haka-NUA/2015/162926. Ta ba da labari cewa jimuwa wanda ta samu sun fara warkewa kaɗan-kaɗan. Amma daga baya, saboda rashiʼn cikaken kula, sabon raunuka ya taso mata. Ta na jin sababiʼn raunuka kamaʼn ƙangarewa, karkarwa, jin shafi na tunaniʼn azaba, tunani mai rashin daidatuwa, da kuma muguʼn mafarki.

ADVERTISEMENT

Okoro ta yi bayani haka:

" A ranar biyar ga watan Disamba, a cikin shekaraʼn 2015, karnuka guda ukku na koci na(mai suna Farfesa Imananah) sun cìje ni. Farfesa ya kai ni asibiti wanda babu likita. Bayaʼn haka, na kira wata abokiya domin ta kai ni Babban Asibiti na Gwanati a gariʼn Yenagoa.

Sun wanke ciwo, kuma sun harba miʼn állùrai da magunguna. Bayan mako ukku, sun komai da ni ni gida. Sai na fara jiʼn raunuka kamar rashin barci da mugun mafarki.

Ina da aka kira akan Hukuma domin su taimake ni, amma sun yi daʼawar cewa inà neman yaudaranʼsu kawai. Mai karnuka yana yi mana barazana ko yaushe da cewá za ya kai ni kotun Alƙali. Ina son in koma rayuwa mai máʼaná da muhimmanci."

Okoro ʼƳar Jihar Imo ce, kuma tana roƙaʼn Gwanatiʼn Jihar Imo, da Najeriya gaba ɗayá domin a cécé tà daga cikin wannan matsala. Lokacin da aka tambayi Farfesa Inanamah, ya bayyana céwà ya kulà da Okoro daidai bakin ƙokarinsa, wai ƙarya ta ke yi domin neman yaudaranʼsa kawai. Ya bayyana céwà ya ba da N200,000 domin kula da Okoro a asibiti na Gwamnati a cikin garin Yenagoa. Ya ce " Maganaʼn banza ake yi kawai, idan kare mai hauka ya cìjé mutum, za ya mutu a cikin kwana ɗaya".

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT