Babban ɗan tsohon shugaban jam'iyar PDP ya mutu bayan matar sa ta caka masa wuka har sau uku bisa ga wannan dalilin....

Lamarin ya faru a gidan su dake Wuse 2 nan garin Abuja a safiyar ranar lahadi 19 ga watan nuwamba

Lamarin ya faru a gidan su dake Wuse 2 nan garin Abuja a safiyar ranar lahadi 19 ga watan nuwamba

Maryam Sanda wanda diyyar tsohuwar mai ruwa da tsaki na bankin Aso Savings ce ta kashe mijin ta Bilyaminu bisa ga zargin cewa yana nema ya kara aure.

Ta neme shi da fada bayan wani sako ta waya da ta gani a wayyar shi tsakanin shi da wata da take zargin cewa sabon maso'iyar shi ce.

Majiyar mu yace tun kafin lamarin ya faru ne Bilyaminu ke fuskantar matsala daga uwardakin sa domin tasha ji masa rauni kan zargin yana neman mata.

Babban abokin marigayin mai suna Mustapha Dikko ya shaida ma manema labarai cewa a ranar da Maryam ta kashe mijin ta, sun samu tsabani ne inda ta bukace shi da ya sake ta. Bayan kai-kawo da suke tayi ne ta caka masa wuka a kirjin sa har sau uku.

Ita da kanta ta kaishi asibiti bayan laifin da ta aikata amma likitoci basu samu damar ceci rayuwar shi.

Ma'aikatar asibitin sun sanar ma hukumar yan sanda lamarin kuma hukumar tace ana bincike akan lamarin.

A zaman auren su wanda ya kai kimanin shekara biyu, Maryam da bilyaminu sun samu ɗiya yar wata takwas.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Nigeria's Falconets beat South Korea 1-0, qualify for quarterfinals

Nigeria's Falconets beat South Korea 1-0, qualify for quarterfinals

Falconets vs S. Korea: Time and where to follow the decisive U20WWC match

Falconets vs S. Korea: Time and where to follow the decisive U20WWC match

Mercy Chinwo: The portrait of a modest bride

Mercy Chinwo: The portrait of a modest bride

BBNaija 7: I make up to 100k per night from being hype woman - Phyna

BBNaija 7: I make up to 100k per night from being hype woman - Phyna

BBNaija: Beauty disqualified from reality TV show

BBNaija: Beauty disqualified from reality TV show

Annie Idibia reacts to reports of husband impregnating a banker

Annie Idibia reacts to reports of husband impregnating a banker

BBNaija 7: Biggie might be swapping housemates today, here's why

BBNaija 7: Biggie might be swapping housemates today, here's why

Nigerians react to Amaarae dancing with bare butt [Video]

Nigerians react to Amaarae dancing with bare butt [Video]

Reactions as fans praise Eden Hazard after Madrid's comeback win

Reactions as fans praise Eden Hazard after Madrid's comeback win