Diyar Dangote, Fatima zata auri dan tsohon sufeton yan sanda

Jamil matukin jirgin sama zai auri Fatima cikin watan maris na bana kamar yadda muka samu labari.

Diyar attajiirin dan kasuwa kuma dan afrika mafi arziki a duniya Fatima Dangote zata amarce ga rabin ran ta Jamil Abubakar wanda shine dan dan tsohon sufeton yan sanda na Nijeriya MD Abubakar.

Jamil matukin jirgin sama zai auri Fatima wanda take daya daga cikin masu ruwa da tsaki na kamfanin NASCON, cikin watan maris na bana kamar yadda muka samu labari.

A gagarumin taron bikin wanda za'a gudanar a Eko hotel and suites dake jihar Legas ana sa ran tarbar manyan baki da dama masu ruwa da tsaki a fannoni daban daban.

Ciki wadanda zasu halarci wannan kamar yadda rahotanni ta kawo akwai shugabanni kasashe biyar tare da sannannen mai kudi wato Bill Gates na kasar Amurka.

Shi dai wannan bikin zai kwashi yan kallon kuma zai kasance daya daga cikin bukukuwa na alfarma da alfahari da zai gudana bana.

Mu dai muna jira kuma ku kasance tare da mu domin samun karin bayani kan wannan shagalin biki na babban attajirin nahiyar afrika.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Super Falcons star Asisat Oshoala finally gets her flowers outside of Africa

Super Falcons star Asisat Oshoala finally gets her flowers outside of Africa

Flamingos fate unknown as FIFA suspends India from football for interference

Flamingos fate unknown as FIFA suspends India from football for interference

The curvaceous Ghanaian bride who wore 11 outfits for her wedding

The curvaceous Ghanaian bride who wore 11 outfits for her wedding

BBNaija: Beauty disqualified from reality TV show

BBNaija: Beauty disqualified from reality TV show

BBNaija 7: Biggie might be swapping housemates today, here's why

BBNaija 7: Biggie might be swapping housemates today, here's why

Mercy Chinwo: The portrait of a modest bride

Mercy Chinwo: The portrait of a modest bride

When and where to watch Nigeria's Falconets final group game against Canada

When and where to watch Nigeria's Falconets final group game against Canada

'Two years since my last release...Una Popsy go soon drop' Wizkid promises new music

'Two years since my last release...Una Popsy go soon drop' Wizkid promises new music

'I didn't mean to disrespect you' – Kizz Daniel apologises to Tanzanian fans, offers free show

'I didn't mean to disrespect you' – Kizz Daniel apologises to Tanzanian fans, offers free show