Pulse.ng logo
Go

Baki mai abun magana Ni karuwa ce mai yanci - wani dan daudu mai alfahari da sana'ar shi (Bidiyo)

Matashin yana mai cewa yana iya daukar mataki mai tsauri akan wanda ta nemi saurayin shi domin ita mai kishi ne.

  • Published:

Wani matashi dan daudu yace shi karuwa ce mai yanci ya kuma bayana irin nasarorin da ya samu sanadiyar sana'ar karuwanci da yake.

A cikin wannan faifan bidiyon da Dokin karfe tv ta wallafa a shafin ta zaku gan inda yake alfahari da sana'ar shi inda yace.

Postby

 

Matashin yana mai cewa yana iya daukar mataki mai tsauri akan wanda ta nemi saurayin shi domin ita mai kishi ne.

Masu karatu ko mai zaku ce game da wannan?

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.