ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli sabon bidiyon wakar "Ba zama" wanda mawaki yayi da Umar M.Shereef

Mawaki Lilin baba ya saki bidiyon wakar shi "Ba zama"wanda yayi tare da Umar M.Shereef.

Mawakin ya saki bididyon mai kayatarwa kuma mai dauke da darasi bayan watanni da fitar da sautinta.

Wakar tana dauke da darasi a kan yadda matasa zasu tashi tsayin daka wajen neman halaliyar su ba tare da yin zaman kashe wando.

Fancy ya bada umarnin bidiyo wanda aka shirya a arewacin Nijeriya.

ADVERTISEMENT

Wakar tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken "Sabon Labari" na mawakin wanda ke shugabantar kamfanin Northeast records.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT