ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dan saurayi ya caka ma mahaifiyar shi wuka kana ya kwankwatsa kanta da makami

Saurayin da ya caka ma mahaifiyar shi wuka har ta mutu ya shiga hannun hukumar yan sanda na jihar Edo

Hukumar yan sanda na jihar Edo ta kama matashin da ya caka ma mahaifiyar shi wuka har ta mutu kaa ya kwankwantse kanta da makami.

Wannan abun al’ajabi ya faru ne a safiyar ranar alhamis 28 ga watan Satumba a unguwar iyamu street dake nan babban birnin jihar.

Bisa ga bayanin da wani Kingsley O.Kingsley yayi a shafin sa na facebook, saurayin da mahaifiyar shi sun samu sabani ne a kan wani lamari na cikin gida don nuna bacin ran sa game da abun shine ya caka ma mahaifiyar wuka har ma ya buga nata makami wanda ya tsaga mata kai.

Kingsley yace saurayin ya kashe mahaifiyar bayan ta nuna masa kauna inda yake cewa;

ADVERTISEMENT

“Ya sanar ma mahaifiyar shi cewa yana jin yunwa shine ta tambaye shi mai zai ci shine yace yana son ya sha lemun pepsi”

“Cikin farin ciki uwar taje ta siyo mai lemun amma abun ya bamu mamaki da muka gan ya caka ta da kwalban lemun”.

Da kyar jami’an yan sanda suka tsiratar dashi daga hannun al’ummar unguwar inda suka haushi da duka bisa ga abun bakin ciki da ya aikata.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT