ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Wani mutum ya yi hasaran kuɗi dala $310,000

Wani ɗan kasuwa ya yafe kuɗi ta kauracewa domin rashin bayyana yawan kudi da ke cikin jikkansa a filin jirgin Murtala Muhammad wanda yake Jihar Lagos.

___6100576___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___6100576___2017___1___23___13___maxresdefault

An karauce kuɗi dala $310,000 daga hannun wani mutum mai suna Efosa Eriamiantoe bayan an iske kuɗi cikin kayansa a yayin da ya sauka daga jirgin sama a filin jirgi na Lagos.

Da aka gurfanar shi a gaban Alkali Salisu Seidu a Babban Kotun na Gwanatin Tarraya wanda yake zama a Lagos, an yanke ma wanda aka zarga da laifi hukunci a ranar Jumaʼa.

Ƴan hukumar Kwastam masu aiki a Filin Jirgi sun kama wannan mutum da yake dawowa daga ƙasar Afrika ta Kudu a ranar 25 ga watan Janairu 2017. Ya ƙi ya bayyana yawan kuɗin da yake hannunsa kaman yadda ake buƙata a cikin dokan. Hukuma mai kula da laifin reshe, cin hanci da laifin kudi (waton EFCC) sun gurfanar shi da laifin shiga da kuɗi wanda aka haramta.

Da aka kawo shi gaban Alƙali, wannan mutum ya yardar da laifin da aka karanta masa. Lauyan da ya gurfana Efosa ya kawo bayyanannun shaida domin tabbatar da wannan laifi. Lauya wanda aka kama ya roƙi Alƙali cêwa wanda aka zarga ya yi wahala sossai ga lamarin shigan kotu kai bisa kai.

ADVERTISEMENT

Saboda haka, yana roƙon Alƙali cêwa a soke maganar hukunci na tura shi zuwa kurkuku. Yana roƙawa a kaurace kuɗin da aka gano, kuma a jefa kuɗin cikin asusun gwamnati. Da yake ba da farillai, Alkali ya yi bayyanai haka:

" Lauya mai gurfanarwa ya nuna hujja ga wannan harka. Babu shakka akan wannan magana. Lallai, wanda aka zarga ya aikata laifin da aka karanta masa. Saboda haka, mun yanke hukunci cêwa zai yi hasaran kuɗin zuwa hannun gwamnatin tarrayya”.

Bayan hukuncin, an sake shi kuma an kammala shariʼah.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT