Pulse.ng logo
Go

Ahmed Musa Ba da son raina Leicester ta siyar dani"inji dan wasan eagles

  • Published:

Ahmed Musa yace bai so barin Ingila ba domin tun shekaru da dama baya yake da burin murza leda a gasar Firimiya sai dai hakan bata faru ba bisa ga cinikin da aka yi a kan sa.