ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Sabuwar cuta mai suna “monkeypox” ta ɓarke a jihar Bayelsa

An killace mutane 11 ciki har da wani likita wadanda suka kamu da cutar

Al’ummar jihar Bayelsa na cikin tashin hankali barkewa wata  sabuwar cuta makamanciyar cutar kyanda mai suna “monkeypox”.

An killace mutane 11 ciki har da wani likita wanda cutar ya kamu da su a asibitin koyarwa na jami’ar Niger Delta dake garin Okolobiri nan jihar Bayelsa.

Kwamishnan lafiya na jihar farfesa Ebitimitula Etebu ya tabbatar da ɓarkewar inda ya kara da cewa an tura samfurin ƙwayoyin cutar zuwa ga dakin gwaje-gwaje na hukumar lafiya na duniya dake nan Dakar a ƙasar Senegal.

Kwamishnan yace akalla mutum 49 wadanda ake zaton sun kamu da cutar ake nema don a kebe su.

ADVERTISEMENT

Cutar wanda aka fara gano a kasar DR Congo kana ya barke zuwa ga ƙasashen yankin yammacin Afrika ya samu asali ne daga jikin biri da sauran dabbobi dake shiga daji kamar  kurege da bera da barewa.

Etebu yayi kira ga al’ummar jihar da su kwantar da hankalin su domin an raba na’urorin tsaro ga yan aiki domin kariya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT