ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Hanyoyi biyar ná zamá mai sayayya máfi wayo

Kafin ku fid da kuɗin ku wajen sayayya, ƙu ɗauki hutu na rana ɗaya ku bincike abubuwan da zaku saye.

___5737466___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5737466___2016___11___10___11___woman-163699-960-720

1

Ku bincika ainihin abinda za ku saye.

Sai ku tambaye kan ku kamar haka; wai lallai ina da buƙatar wannan abu kuwa? Wannan buƙata ne ko kwaɗayi? Ina da damar sayen wani samfur?

ADVERTISEMENT

Idan duka amsoshinku ya zama tabbatacce, sai ku saye wannan abu ko abubuwa.

2. Ku kwatanta farashen abin da zaku saye.

Kafin ku kashe kuɗin ka ga sayen abu, ku yi hadaya na ranar ɗaya a cikin mako domin gudanar da bincike akan abinda zaku saye.

Ku bincike fasalin samfur wanda zaku saye.

Ku nemi shawara ga mutanen da sun taɓa sayen waddanan abubuwa.

ADVERTISEMENT

Ku kwatanta bambanci tsakanin farashi na shaguna daban-daban domin samun mafi-sauki.

Za ku yi mamaki cewa akwai bambanci da yawa.

3. Ku lissafa abubuwan da zaku saye kafin ku shiga kasuwa.

Idan zaku tafi wajen saye-sayen kayyayakin masarufi, Ku tabbatar da cewa kun yi lissafi na abubuwan da zaku saye a cikin takarda.

Wannan zai taimaka wajen bin kaʼida na lissafi. Ku kauce wa sayayya wanda bai da maʼana ko amfani.

ADVERTISEMENT

Idan ba ku yi niyan saye abu, ku yi shawara sossai kafin ku kashe kuɗi wajen saye.

Ku tambaye kan ku, "Ina da buƙatan wannan abu kuwa? Idan amsa na gaskiya ya zama a a, kada ku saye.

4. Ku tabbatar da cewa kun ci issashen abinci kafin ku fara sayayya.

Idan akwai fama da yunwa, za ku lura da cewa komai yana da kyau, kuma za ku yi saye-saye cikin hanzari.

Wannan zai iya sa a kan kashe kuɗi masu yawa.

ADVERTISEMENT

5. Ku yi kasafin kudin da zaku kashe, kuma ku tsáre.

Idan kuna sayayya na wani biki kamar aure, ranar haifuwa, kayan ɗaki, ko wani kyauta wanda za ku ba abokani, ku shafa ma aljihun ku dan sumunti domin kukiyaye wajen kashe-kashen kuɗi.

6. Ku tabbatar da yin gwajin duk abinda kun saye bayan dawowa daga wajen sayayya.

Muna ba da wannan shawara domin kaucewa daga shigan wani hali.

Idan ka ɓata lokaci kafin ka gwada abinda ka saye, ba za ka ci amfani garanti na mayarwa, akalla in ka saye lallatacen abu.

ADVERTISEMENT

Ko da ka saye injimin wanke-wanke, kuma watanni ukku sun wuce, ka gwada ga wuta domin tabattar da aikin sa da dacewar sa.

Kamar yanda mun bayyana, idan kun yi kula da waddanan shawarori, za ku rage (h)asara sossai.

Muna fatar cewa waddanan shawara suna da sauƙin bí.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT