Pulse.ng logo
Go

Gwamnati na baza ta bata lokaci wajen nada yan majalisar koli

Dan takarar PDP ya sanar da haka a cikin wani sako da ya wallafa a shafin sa na Twitter.

  • Published:
The Peoples Democratic Party (PDP) presidential candidate, Atiku Abubakar has said that President Buhari cannot be trusted to implement the new minimum wage. play

Atiku Abubakar

(The Guardian)

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, yace idan yayi nasarar zama shugaban kasa ba zaiyi jinkiri wajen kaddamar da ministocin majalisar sa.

Dan takarar PDP ya sanar da haka a cikin wani sako da ya wallafa a shafin sa na Twitter.

Atiku yayi raddi ga gwamnatin shugaban Buhari wanda aka kaddamar bayan wata shidda da rantsar dashi saman kujerar mulkin kasa.

Yace idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa kafin ranar 29 ga watan Mayu zai kaddamar da majalisar sa.

A bisa bayanin Atiku Najeriya na bukatar shugaba nagari wanda zai farfado da ki'imar ta.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement