ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

An kama wasu da ake zargi da sa hannun su a rikicin da ya faru a jihar

Yace mutum  18 kenan aka kama dangane da kashe-kashen da ya faru kuma za'a mika su ga hukumar yan sanda domin kara bincike gabanin gurfanar dasu gaban kotu.

An bayyana wadanda ake zargin a shelkwatar dakarun Operation Safe haven dake garin Jos ranar talata 17 ga watan Yuli.

Shugaban cibiyar watsa labarai na rundunar sojojin Nijeriay, Birgediya Janar John Agie ya tabbatar da faruwar haka inda ya jaddada cewa dakarun rundunar suna cigaba da bincike domin kama wadanda ke da hannu a rikicin da ya faru ranar 23 ga watan Yuni.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT