ADVERTISEMENT

Hanyar da za'a bi domin samun cigaba a masana'antar kannywood

Fitaccen jarumin yace hanyar samun cigaba a masana'antar fina-finan hausa shine daina yin fim da basu da al'kibla

Fitaccen jarumin wanda aka fi sani da Momoh yayi wannan karin haske hirar shi da BBC nan jihar Kano.

Yana mai cewa:

"Babban kalubalen da muke fuskanta ita ce a samu manufa daya ko wata taswira da za a shata domin kai masana'antar Kannywood ga ci gabanta da kuma bunkasar harshen Hausa.

"Idan za a ci gaba da yin fina-finan da ba su da al-kibla, babu inda za a kai.  idan ba za mu iya yin hakan ba, babu riba a harkar Kannywood." in ji jarumin.

ADVERTISEMENT

Hirar jarumin da Umma Shehu

jarumin wanda ya lashe kyautar gwarzon shekara ta ya wanzar da kanshi game da zargin da ake mashi cewa ya tozarta wata jaruma a shirin Kundin kannywood wanda yake gabatarwa a gidan telebijin ta Arewa24.

Yace yayi wa jaruma Umma Shehu tambaya kan addini bayan ta sanar mashi cewa bata cika samun lokacin kallon fina-finai domin mafi yawanci tana zuwa makaranta ne.

"Abin da ya sa na yi mata tambaya kan addini shi ne, na ga ana yawan yabawa 'yan fim maganganu cewa ba sa zuwa makaranta, ba su da ilimi musamman na addini ballantana na boko.

ADVERTISEMENT

"Da na ji ta ce ba ta damu da kallon fim ba saboda tana zuwa makaranta sai na samu karsashin nunawa masu yi mana irin wancan kallo cewa 'bari na tambaye ta kan addini domin ta nuna musu cewa ba duka aka taru aka zama daya ba'.

"Kuma ina ganin fahimta ce mutane ba su yi ba shi ya sa suke ganin kamar ba ta amsa tambayar da na yi mata ba", in ji jarumin.

Aminu Sheriff ya kwashi sama da shekara 20 a harkar fim kuma fim na farko da ya fara fitowa a ciki shine 'Al-mustapha' wanda ya fito tare da tsohon fitaccen jarumi Alhaji Kabiru Maikaba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

9 wardrobe essentials for Nigerian women

9 wardrobe essentials for Nigerian women

Whitemoney drags BBNaija women, says they waste their time on the show

Whitemoney drags BBNaija women, says they waste their time on the show

How Abacha's death saved my dad's life 24hrs before execution - Diya's son

How Abacha's death saved my dad's life 24hrs before execution - Diya's son

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

For men: 5 places you shouldn’t touch a woman during s*x

For men: 5 places you shouldn’t touch a woman during s*x

5 reasons you'd be lucky to date a woman with a higher s*x drive than you

5 reasons you'd be lucky to date a woman with a higher s*x drive than you

For women: Here are 4 kinky ways to arouse your man

For women: Here are 4 kinky ways to arouse your man

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

The best way to brush your teeth to prevent mouth odour

The best way to brush your teeth to prevent mouth odour

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT