Dangote ya kaddamar da makarantar koyon ilimin kasuwanci a Jami'ar Kano

An kaddamar da ginin ne ranar lahadi 4 ga watan Maris a zauren jami'ar Bayero dake Kano

An kaddamar da ginin ne ranar lahadi 4 ga watan Maris a farfajiyar jami'ar.

Makarantar zata taimaka wajen koyar da darusa tare da bada horo kan ilimin kasuwanci dogaro da kai. Hakazalika zata zamanto cibiyar samad da ilimi kasuwanci domin cigabar al'umma da kasar baki daya.

A jawabin sa yayin kaddamar da makarantar, Dangote yace ya dauki nauyin kafa wannan makarantar ne domin horon jigan-jigan yan kasuwa da zasu mamaye africa nan gaba.

Yayi farin ciki bisa gudumawar da ya baya wajen raya ilimi a kasar kuma wannan makarantar cika alkawarin da ya dauka shekarun baya na kafa ire-iren cibiyar koyon ilimi kasauwanci a kasar.

Dangote yace yayi hakan ne domin samad da ilimi ingantacce a kasar kamar yadda sauran kasashen duniya ke takama.

Ya kara da cewa duk da cewa akwai karancin tallafi amma idan aka samu goyon baya tare da jajircewa za'a samu ingantacciyar harkar ilimi a kasar.

Sarkin kano mai martaba Alhaji Muhammad Sanusi Na biyu ya bude wannan sabon makarantar a bikin kaddamarwa da aka yi a zauren jami'ar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Here are the 8 richest Africans in the UK in 2022, as revealed by the Sunday Times

Here are the 8 richest Africans in the UK in 2022, as revealed by the Sunday Times

Davido, Burna Boy, Wizkid, Olamide, other Afrobeats stars get 2022  Headies nominations

Davido, Burna Boy, Wizkid, Olamide, other Afrobeats stars get 2022 Headies nominations

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

Terrorists threaten to starve and kill kidnapped Abuja-Kaduna train passengers

Terrorists threaten to starve and kill kidnapped Abuja-Kaduna train passengers

Why South Korea is the plastic surgery capital of the world

Why South Korea is the plastic surgery capital of the world

Lojay, Ruger, Zinoleesky, others nominated for Headies Next Rated Award 2022

Lojay, Ruger, Zinoleesky, others nominated for Headies Next Rated Award 2022

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?