Pulse.ng logo
Go

Ali Nuhu Shekara 15 cikin inuwar so da kauna, Ali Nuhu yayi murnar auren sa da Murjanatu

'Sarkin kannywood' yayi bayyana farin cikin sa cika shekaru 15 da yin aure

  • Published:
Ali Nuhu tare da matar shi Murjanatu play

Ali Nuhu tare da matar shi Murjanatu

(Instagram/realalinuhu)

Shahararren dan wasa kuma jigo a masana'antar kannywood Ali Nuhu ya yi murnar cika shekara 15 tare da uwardakin sa.

Jarumin wanda aka yi ma lakabi da "sarkin kannywood" ya bayyanar da farin cikin sa a wata sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instagram.

*Matata ce amma a cikin shirin fim

Ali Nuhu ya auri uwargidan sa Maimuna Garba Ja ranar 14 a cikin watan maris na 2003.

Allah ya albarkaci auren nasu da samun yara biyu Fatima da Ahmad.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement