Mawaki mai zazzakar murya Ali Isa Jita ya fiytar da bidiyon kayataccen wakar sa mai taken Nana Fatima.

Mawakin ya saki bidiyon ne ranar talata 11 ga wata.

Wannan shine aikin farko da zai fitar bayan dawowar sa daga kasa mai tsarki inda ya tafi aikin hajji tare da sauran alhazai.

Ga masu suna "Fatima" wanan wakar ta daukaka darajar su duba da kirarin da mawakin yayi cikin baitutukan wakar.