Gwamnatin jihar Nasarawa zata biya ma’aikata da suka yi watsi da batun yajin aiki

Shugaban hukumar ma’aikata na jihar ya bayyana haka ranar laraba, inda yace yin haka yana cikin tsarin dokar aiki.

Nasarawa state governor, Umaru Al-Makura

Gwamnatin jihar nasarawa ta bada umarni na biyan ma’aikata wanda suka yi kunnen kashi da labarin yajin aiki al’bashin watan Yuni.

A wani bayani da ya sa hannu, shugaban hukumar ma’aikata Mr Thomas Ogiri yace wannan biyan da gwamnatin zata yi yana cikin tsarin doka.

“Doka tace, duk ma’aikacin da yayi yajin aiki, bai halarta a biya shi al’bashin lokutan da yake yajin aikin”

A bayanin shi, yace ma’aikatan dake zuwa wajen aiki kuma basu cikin wadanda ke yin yajin aiki zasu samu al’bashin.

Ya umarci babban sakatare da jami’in lisafin kudi da su dauki duk wani mataki wajen biyan al’bashin watan Yuni da gaggawa.

A nashi jawabin, sakataren kungiyar majisar ma’aikata reshin jihar nasarawa Ahmed Naibi, yace gwamnati bata da ikon ai’watar da wannan tsarin, inda ya kara da cewa ma’aikatan basu yi is’tinbaɗi da yajin aiki.

Ya kara da cewa, gwamantin ta dauki wannan matakin  don tozartar da ma’aikatan dake cikin kungiyar da su dakatar da yajin aikin da suke.

Yayi kira ga ma’aikatan da suyi watsi da barazanar da gwamnati ke yi kuma su cigaba da hutawa a gida har lokacin da gwamnati zata biya bukatun su.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Here are the 8 richest Africans in the UK in 2022, as revealed by the Sunday Times

Here are the 8 richest Africans in the UK in 2022, as revealed by the Sunday Times

Davido, Burna Boy, Wizkid, Olamide, other Afrobeats stars get 2022  Headies nominations

Davido, Burna Boy, Wizkid, Olamide, other Afrobeats stars get 2022 Headies nominations

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

Terrorists threaten to starve and kill kidnapped Abuja-Kaduna train passengers

Terrorists threaten to starve and kill kidnapped Abuja-Kaduna train passengers

Why South Korea is the plastic surgery capital of the world

Why South Korea is the plastic surgery capital of the world

Lojay, Ruger, Zinoleesky, others nominated for Headies Next Rated Award 2022

Lojay, Ruger, Zinoleesky, others nominated for Headies Next Rated Award 2022

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?