ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

"Ba da son raina Leicester ta siyar dani"inji dan wasan super eagles

Ahmed Musa yace bai so barin Ingila ba domin tun shekaru da dama baya yake da burin murza leda a gasar Firimiya sai dai hakan bata faru ba bisa ga cinikin da aka yi a kan sa.

Tauraron tawagar Nijeriya a gasar kofin duniya na bana ya koma kungiyar Al-nassr bayan yarjejeniyar da kungiyar tayi da kungiyar Leicester.

Ya koma Al-nassr yayin da dinbim masoyan da masu bibiyan kwallo ke ganin tauraron sa ke haskawa. Ana hasashe cewa sabon kungiyar sa bata yi fice ba kuma gasar ake a kasar bata taka kara ta karya ba a duniyar gasar kwallon kafa.

Dan Nijeriyan mai shekaru 25 ya koma kungiyar kasar larabawa duk da tayin da fitattun kungiyoyin nahiyar turai suka yi na dawo dashi cikin tawagar yan wasan su.

ADVERTISEMENT

Komawar sa nahiyar kasashen larabawa ta janyo suka da cece-kuce inda jama'a ke masa kake cewa ya koma kungiyar ne don makudan kudin da zai samu ba don ya daukaka kwarewar sa a duniyar kwallo.

Hirar shi da Owngoalnigeria jajirtaccen dan wasan yace ba da son ran shi ya koma kungiyar Al-nassr.

"Naso in zauna a Ingila domin burina kenan tun shekaru da dama amma, babu abun da zanyi yayin da aka sanar dani cewa an amince da cinikin da aka yi a kai na" yace.

Yace ya yarda da yarjejeniyar komawa inda za'ayi masa kara kuma a girmama shi.

Game da batun da ake na cewa ya koma sabon kungiyar saboda kudi gwarzon dan wasan yace ya koma kungiyar ne domin ya samu damar taka leda kamar yadda ya kamata bayan lamarin da ya faru dashi a tsohon kungiyar shi wanda ya kai har ya koma CSKA moscow bisa ga matakin aro.

ADVERTISEMENT

Ahmed Musa ya samui karbuwa a sabon kungiyar sa kuma masoyan kungiyar sun nuna farin cikin su ganin dan Nijeriya cikin tawagar yan wasan kungiyar.

Wasan sa na farko dan wasan ya zura kwalo a ragar abokan adawar sa duk da cewa ya shigo bayan hutun rabin lokaci na wasan.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT