Dan kwallon super eagles yace yanke shawarar auran mata ta biyu shine dai-dai

Jarumin ƙungiyar super eagles yace matakin gaske ya dauka daya auri matan shi na biyu Juliet.

Ahmed Musa

Jarumin super eagles ya nace na cewa ya ɗauki mataki na gasƙe da ya auri matar shi ta biyu.

Musa wanda ke da aure har da yara biyu, ya auri matar shi ta biyu Juliet Ejue a watar mayu.

Pulse sport ta gano cewa matar farko na dan kwallon ƙungiyar leicester city bata shirya da a raba auren su, duk da haka Musa ya nace da cewa ya ɗau mataki na kwarai.

“Aure ba bako bane a gareni, amma matakin da na ɗauka shine dai-dai a lokacin da na ɗauke shi” ya gaya ma

“Abu na baya ya zama tarihi. A yanzu dai ina cikin farin ciki, hankalina kwance kuma na mayar da hankali wajen kwallo na wanda ta samu tangarɗa”.

Bisa ga labarin da ɗan rehoton pulse sport na boye bayar, matar Musa na farko bata shirya rabuwa daga auren ba amma matsalan da suka samu ba wai dangane da auren mata ta biyu bane illa sabanin addinin sabuwar matar.

“Juliet kirista ce kuma Jamila bata da matsala dangane da haka kawai tana cikin halin damuwa” a bayanin mai rehoton.

“Ita Juliet kirista kuma shi Musa musulmi, lamarin da bata gane ba kenan”

Musa da Jamila suna da yara biyu tare, ɗan ɗa wanda haka haifa 2013 da ɗiya wanda suka haifa watar agusta na 2015.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Actress Dorcas Shola-Fapson and stylist drag each other over AMVCA dress debts

Actress Dorcas Shola-Fapson and stylist drag each other over AMVCA dress debts

Deborah’s parents say their children won’t attend school again

Deborah’s parents say their children won’t attend school again

8 African countries where Rihanna plans to launch her luxury Fenty Beauty products

8 African countries where Rihanna plans to launch her luxury Fenty Beauty products

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

#AMVCA 2022: Best and worst dressed celebrities

#AMVCA 2022: Best and worst dressed celebrities